Wannan shafi ne da ke kawo muku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da Afirka da sauran sassan duniya musamman Ukraine da Rasha. Sani Aliyu and Umar Mikail Ku saurari labaran duniya cikin minti ...
BBC na neman sabon tauraron aikin jarida a Afirka wanda zai lashe lambar yabo ta Komla Dumor, wanda aka buÉ—e a karo na tara. Ana gayyatar Æ´an jarida daga sassa daban-daban na Afirka domin shiga neman ...